Harshen belait | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
beg |
Glottolog |
bela1260 [1] |
Belait, ko Lemeting, yaren Malayo-Polynesia ne na Brunei da makwabciyar Malaysia. Mutanen Belait ne ke magana da shi waɗanda galibi ke zaune a gundumar Belait ta Brunei. An kiyasta cewa akwai masu magana 700 a cikin 1995. [2]